PUBLICATION DATE
November 20, 2025
The Maltina Barley Project – Hausa
Zabi Wuri Mai Kyau da ya Dace da Sha’ir
• Yanayin Kasa: Kasan Loamy / Kasan Loamy mai dan yashi, wanda pH na ta ya kasance daga 6 – 7
• Ruwa: Samun isasshen ruwa don aikin ban ruwa akalla guda daya a mako har zuwa lokacin girbi
• Ban ruwa: Tsareren wurin aikin ban ruwa, wanda ke da aiki daidai
• Amfanin da aka noma a baya: Idan so samu ne, wake ko dankali
Get The Latest Propcom+ Updates by
Subscribing to Our Newsletter!
Get The Latest Propcom+ Updates by
Subscribing to Our Newsletter!


